MAHANGAR MU
Share:

Listens: 17

About

Muna tattaunawa kan matsaloli masu muhimmanci da suka shife mu. Matsaloli masu kawo canji cikin al'umar mu, canji na kwarai ko canjin da ake kyama.

12 - Soyayyar Mahalicci

Shi ba mu ga yadda Allah ya albarkaci rayuwar iyaye da kakanni ba ne? Ai daga cikin manya dalili, akwai kyautatawa mutane
Show notes

11 - Ranar Idi Kenan

Mun ko san Muhimmancin wannan ranar da ake ce wa ranar Idi. Zai matuqar amfanarwa idan muka saurari wannan gajeren saqo

10 - Ga Fa Wata Dama

Akwai wani abu da mutane da dama yau basu san muhimmanci shi ba yau sai kadan daga ciki. Iyaye da kakanni sun matuqar darajta wannan abu kuma sai Alla...
Show notes

09 - Tarar Da Babu Kamar Ta

Yau fa ranar Arafah, ranar da babu kamar ta. Mai wayo shi ke ribatar ta fiye da yadda ya taba ribartar kowace rana a rayuwar sa. Maza mu saurari wanna...