Shirin Lafiya yana tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, Sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Talata da yamma.
A cikin shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako, Azima Bashir Aminu ta yi nazari ne a kan mahimmancin duba lafiya akai akai, inda masana harkar lafiya ...
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna kan rahoton binciken wani kwararren likita biodun Salami da yayi fice w...
Shirin 'Lafiya Jari ce' na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya duba bayanai dake nuna yadda aka bar Najeriya da wasu kasashe masu tasowa galibi ...
Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba kan yadda masu fama da lalurar laka ke rayuwa da kuma kalubalen da su ke fu...
Shirin wannan mako zai yada zango ne a tarayyar Najeriya inda gwamnatin kasar ta kara fidda sabon salon wayar da kan al’umma game da tabbatuwar annoba...
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna kan yadda al'umma masamman a kasashe masu tasowa ke kin amincewa da kar...
Shirin 'Lafiya Jari Ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya duba fagabar da al'umma a Najeriya suka shiga sakamakon sake bayyanar cutar Polio ...
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya maida hankali kan yadda iyaye mata ke yin sakaci wajen shayer da jariransu nonon...
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan yadda majinyata daga Najeriya musamman masu rike da madafun ...
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya cigaba ne kan tattauna halin da ake ciki a jihar Bauchin Najeriya inda hukumomi ke...