Wasanni - Yiwuwar canza shekar Mbappe daga PSG zuwa Real Madrid

Share:

Listens: 0

Wasanni

Miscellaneous


A cikin shirin 'Duniyar Wasanni' na yau, Abdoulaye Issa ya duba batun yiwuwar komawar dan wasan gaban PSG, Kylian Mbappe zuwa Real Madrid. Rahotanni ma na cewa Real Madrid ta kara yawan kudin da ta taya dan wasan zuwa Yuro miliyan 180.