September 24, 2021MiscellaneousShirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya tattauna ne game da gasar zakarun Afrika ta mata da uwargidan shugaban Najeriya A'isha Buhari ta shirya.