Wasanni - Turai: Mai yiwuwa kakar wasa ta bana ba za ta sauya zani ba - Masana
Share:
Listens: 0
About
Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci tare AbduRahman Gambo ya leka Turai ne don duba kamun ludayin manyan kungiyoyin nahiyar a sabuwar kakar wasan da aka fara.
Wasanni
Miscellaneous