Wasanni - Karya dokar killace kai ya janyo dakatar da karawar Argentina da Brazil

Share:

Listens: 0

Wasanni

Miscellaneous


Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdullahi Isa ya tattauna kan dalilan da suka janyo dage wasan neman tikitin halartar gasar cin kofin duniya a shekarar 2022 tsakanin Argentina da Brazil.