Miscellaneous
Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman gambo Ahmad ya mayar da hankali kan gasar zakarun Turai da kungiyoyi za su faro a gobe Talata. Gasar da yanzu haka kambunta ke hannun Chelsea bayan da ta doke Manchester City a kakar da ta gabata.