Miscellaneous
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan lokaci tare Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari dangane da yadda tawaggogin kwallon kafar kasashe ke fafata wasan neman gurbi a gasar neman cin kofin duniya ciki harda Afirka da kasar Qatar za ta karbi bakwanci a shekarar 2022.