Wasanni - Harkokin kwallon kafar Mata a jamhuriyar Nijar

Share:

Listens: 0

Wasanni

Miscellaneous


Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya duba irin ci gaba da aka samu a fannin kwallon kafar Mata a jamhuriyar Nijar, da kuma kalubalen da wannan tafiya ke da su..