Wasanni - Gwagwarmayar neman tikitin kofin duniya tsakanin kasashen Afirka
Miscellaneous
Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne a kan tawagogin kwallon kafar kasashen nahiyar Afirka da ke gwagwarmayar neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya ta 2022.

