Miscellaneous
Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdoulaye Issa ya duba gasar kwallon kafa ta mata wadda uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari ta dauki nauyin shiryawa, wadda ta samu halartar manyan masu ruwa da tsaki a harkar kwallon kafa a duniya har da shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA Gianni Infantino.