Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin masu sauraro kan lamurran yau da kullum

Share:

Listens: 0

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

News


Shirin Ra'ayoyin masu sauraro na wannan mako ya bada damar tattaunawa kan muhimman batutuwan da suka shafi rayukansu ta fuskokin tsaro, tattallin arziki, Siyasa da kuma zamantakewa.