Tambaya da Amsa - Yadda kafafen sadarwar zamani ke samun kudaden shiga

Share:

Listens: 0

Tambaya da Amsa

Miscellaneous


Kamar ko wane mako, muna kawo muku wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, da kuma amsoshinsu daidai gwargwadon iko. Daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau,  akwai wadda ke bukatar bayani kan inda kafafen sadarwar zamani kamar Twitter da Facebook da sauransu ke samun kudaden shiga, da ma irin asarar da Kamfanin Twitter ya tafka sakamakon dakatar da shi a Najeriya.