Miscellaneous
Kamar yadda aka saba a kowane mako, shirin Tambaya da Amsa zai yi karin bayani kan wasu daga cikin Tambayoyin masu sauraronmu suka aiko mana, cikinsu har da yadda hukumomi ke datse kafar sada zumunta idan ba sa so su yi aiki a kasashensu