Miscellaneous
Cikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan me ya rage karfin kungiyar tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS / CEDEAO?