Tambaya da Amsa - Tambaya da Amsa: Karin bayani kan kungiyar Taliban dake Afghanistan

Share:

Listens: 0

Tambaya da Amsa

Miscellaneous


Cikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda yakin Afghanistan da karbe ikon da kungiyar Taliban ta yi baya-bayan nan.