Tambaya da Amsa - Tambaya da Amsa: karin bayani kan kujerar dindindin a Majalisar Dinkin Duniya

Share:

Listens: 0

Tambaya da Amsa

Miscellaneous


Cikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan kujerar dindindin a Majalisar Dinkin Duniya.