Miscellaneous
Cikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan kudin yanar gizo na e-Naira da Babban Banakin Najeriya ke shirin kaddamarwa da kuma sauran dangogin kudin na Cryptocurancy.