Tambaya da Amsa - Tambaya da Amsa: Ci gaban asalin kungiyar Taliban dake Afghanistan

Share:

Listens: 0

Tambaya da Amsa

Miscellaneous


Cikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan kungiyar Taliban, da kuma sharhi kan cutar hawan juna.