Miscellaneous
Cikin shirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Michael Kuduson, za ji karin bayani kan ko wata hukumar tsaron wata kasa na da damar ta bukaci a mika mata wani mai laifi daga wata kasar da take zargi, kamar yadda FBI ta nemi a mika mata shahararren dan sandan nan na Najeriya Abba Kyari.