Tambaya da Amsa - Karin bayani kan tauraron dan Adam

Share:

Listens: 0

Tambaya da Amsa

Miscellaneous


A cikin wannan shirin kamar yadda muka saba duk mako, amsoshin tambayoyin masu sauraro muke kawowa, yau ma muna dauke da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin  da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Sai a biyo mu.