Miscellaneous
Michael Kuduson a cikin shirin amsoshin tambayoyi masu saurare,ya jiyo ta bakin masana dangane da wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku a kai. Da fatan za ku ci gaba da aiko mana tambayoyi dangane da abubuwa da suke ci maku tuwo a kwariya ta hanyar da aka saba zuwa sashen hausa na Rfi.