Shirin Safe 0500 UTC (30:00) - Yuli 14, 2021

Share:

Listens: 0

Shirin Safe 0500 UTC - Voice of America

Miscellaneous


Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.