Muhallinka Rayuwarka - Tasirin bunkasar noma hade da kiwo a zamanance kan tattalin arziki

Share:

Muhallinka Rayuwarka

News


Shirin Muhallinka Rayuwarka yayi tattaki zuwa jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya, inda ya duba bunkasar noma hade da kiwo a zamance, ciki har da noman zamani da ake yi a rufaffen fili, da kuma sarrafa takin zamani.