Muhallinka Rayuwarka - Matsalolin da aikin hakar Zinare ke haddasawa muhalli

Share:

Muhallinka Rayuwarka

News


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon yau, ya duba irin matsalolin gurbatar muhallin da ake cin karo da su sakamakon hakar ma'adanai, bayan da aka gano Zinare a yankin Kwandago na yankin Dan Isa da ke Jihar Maradia a Jamhuriyar Nijar.