News
Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' a yau zai waiwayi matsalar Bahaya a fili, daya daga cikin matsalolin da ke kan gaba wajen gurbata muhallin dan Adam, wadda kuma kai tsaye ke alaka da haifar da wasu cutuka har ila yau da ke yi wa dan adam din illa.