July 18, 2021NewsShirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya duba kalubalen dake tattare da komawar dubban Fulani makiyaya arewacin Najeriya daga yankunan kudancin kasar, inda gwamnonin shiyyar suka haramta kiwon shanu baki daya.