Muhallinka Rayuwarka - Illolin rashin bin ka'idar amfani da sindaran adana amfanin gona 2/2
Share:
About
Shirin na wannan mako kashi ne na biyun wanda ya gabata a makwannin baya, dangane da ajiyar amfanin gona musamman dangin hatsi, ta hanyar amfani da sinadaren kashe kwari ko tsutsa na zamani watau Chemicals a Turance.
Muhallinka Rayuwarka
News