Muhallinka Rayuwarka - Illolin rashin bin ka'ida wajen amfani da magunguna yayin adana amfanin gona

Share:

Muhallinka Rayuwarka

News


Shirin a wannan mako ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki akan tasirin sinadaran da ake amfani da su a wajen noma da kuma adana amfanin gona, wadanda a wasu lokutan ke illata dan Adam.