News
Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan kokarin da hukumomi ke yi a jihar Kano dake tarayyar Najeriya, domin kaucewa fuskantar matsalolin da kwararrun hukumomin kasa da kasa ke yi na yiwuwar shiga matsalar karancin abinci a Sahel, yankin da kasar ta Najeriya ke ciki.