Mu Zagaya Duniya - Bitar muhimman labaran mako: Mahaukaciyar guguwar Ida ta tafka barna a Amurka

Share:

Listens: 0

Mu Zagaya Duniya

News


A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Amurka dangane da guguwar Ida da ta mamaye wasu yankunan kasar.