Mu Zagaya Duniya - Bitar mahimman labaran makon jiya: Halin da ake ciki a game da rigakafin Korona

Share:

Mu Zagaya Duniya

News


Garba Aliyu Zaria ya kawo mana bitar labaran abubuwan da sukan gudana a makon da ya gabata da suka hada da halion da ake ciki a game da yaduwar sabon nau'in annobar Covid-19.