Mu Zagaya Duniya - Bitar mahimman abubuwan da suka faru a makon da ya gabata
News
A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Afghanistan da sauran su.

