Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Yadda aka kashe shugaban kasar Haiti

Share:

Listens: 0

Mu Zagaya Duniya

News


Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin muhimman labarun abubuwan da suka gabata a makon da ya kare, ciki har da yadda aka kashe shugaban kasar Haiti.