Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76 a New York

Share:

Mu Zagaya Duniya

News


Shirin Mu Zagaya Duniya da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya fara ne da lekawa zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York, inda kasashen duniya ke taron kasa da kasa karo na 76.