Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Harin masallacin shi'a a Afganistan ya kashe mutane da dama

Share:

Mu Zagaya Duniya

News


Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan harin baya-bayan nan a Afhanistan kan masallacin 'yan shi'a da ya kashe mutane da dama.