News
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako tare da Garba Aliyu ya waiwayi halin da ake ciki a Amurka bayan cika shekaru 20 da kai. hare-haren ranar 11 ga watan Satumban shekarar 2001. Shirin ya kuma yi bitar sauran muhimman lamurran da suka wakana a makon da ya kare kamar yadda aka saba.