Mu Zagaya Duniya - Ambaliyar ruwa ta yi barna a kasar Jamus da makwaftanta

Share:

Listens: 0

Mu Zagaya Duniya

News


Shirin Mu Zagaya Duniya tare da Garba Aliyu Zaria ya fara waiwayar manyan labarun duniya a tsawon mako ne daga nahiyar Turai inda ambaliyar ruwa ta yi barna a kasashen Jamus da makwaftanta.