Lafiya Jari ce - Yadda al'umma ke kin amincewa da allurar rigakafin annobar korona
News
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna kan yadda al'umma masamman a kasashe masu tasowa ke kin amincewa da karbar allurar rigakafin annobar korona.

