News
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon, tare da Azima Bahir Aminu ya duba tsananin zafin da ake fuskanta a wasu jihohin arewacin Najeriya da ma yadda mazauna yakunan ke fama ta fannin kula da lafiyarsu dai dai lokacin da masana kiwon lafiya ke gargadi ga illolin da yanayin ka iya haifarwa lafiyar jama’a.