Lafiya Jari ce - Shawarar masana kan alfanun bada tallafin jini ga mabukata
Share:
Listens: 0
About
Shirin 'Lafiya Jari ce' na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya duba bayanai dake nuna yadda aka bar Najeriya da wasu kasashe masu tasowa galibi daga nahiyar Afrika a sahun baya ta fuskar bayar da tallafin jinni a asibitoci.
Lafiya Jari ce
News