Lafiya Jari ce - Shawarar masana ga iyaye mata kan shayer da yara nonon uwa
Share:
Listens: 0
About
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya maida hankali kan yadda iyaye mata ke yin sakaci wajen shayer da jariransu nonon uwa, inda suke maye gurbinsa sa nau'ukan abincin gongoni.
Lafiya Jari ce
News