News
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya cigaba ne kan tattauna halin da ake ciki a jihar Bauchin Najeriya inda hukumomi ke kokarin dakile yaduwar cutar amai da gudawa ko kuma Cholera wadda aka samu bullarta a sassan Jihar.