Lafiya Jari ce - Hukumomi na kokarin dakile cutar Cholera da ta bulla a Bauchi

Share:

Listens: 0

Lafiya Jari ce

News


Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya zango a jihar Bauchin Najeriya inda hukumomi ke kokarin dakile yaduwar cutar amai da gudawa ko kuma Cholera wadda aka samu bullarta a sassan Jihar.