May 10, 2021NewsShirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan lokaci ya tattauna kan shirin allurar rigakafin cutar Korona da aka kaddamar a Jamhuriyar Nijar.