News
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna kan rahoton binciken wani kwararren likita biodun Salami da yayi fice wajen gwajin kwayar halittar Bil Adama a Najeriya, wanda ya ce daga cikin yara 10 da ake gabatar musu domin yin gwaji, 6 daga cikin su ba mutanen da ake zaton iyayen su ne suka haife su ba.