Lafiya Jari ce - Asibitocin Najeriya na fama karancin na'urorin kula da masu Cancer

Share:

Lafiya Jari ce

Lafiya Jari ce - Asibitocin Najeriya na fama karancin na'urorin kula da masu Cancer

News

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya duba kalubalen da masu cutar cancer ko kuma daji ke fuskanta a Najeriya sakamakon karancin injina ko kuma na'urar jinyar masu cutar wato Radiotherapy.