Kida da Al'adu - Yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunciNovember 21, 2015NewsShirin Kade-kade da Al'adu na wannan karo tare da Hauwa Kabir, ya mayar da hankali ne kan yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunci.