Kida da Al'adu - Shahrarrun mawakan Mali, makafi Amadou da Mariama

Share:

Kida da Al'adu

News


Shirin ''Kida da Al'adu'' tare da Hauwa Kabir, a wannan mako ya duba rayuwar shahrarrun mawakan kasar Mali Amadou da Mariama, mata da miji kuma makafi da suka yi fice sosai a fagen waka.