Kida da Al'adu - Mawakin Yanayi: Lawal Musa Dankwari

Share:

Kida da Al'adu

News


Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Lawal Musa Dankwari Malamin Hausa a Zaria wanda ya rera wake kan sauyin yanayi da ake samu a yanzu da tsabtace muhalli. Dankwari ya wake Ruwa da Daji da tsirrai da tsunsaye.